kwafin littafai

IQNA

Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da gyaran tsoffin littafai da ke karkashin hubbaren (AS) ta gyara daruruwan kwafin littafai a cikin shekaru 10 a Iraki.
Lambar Labari: 3485647   Ranar Watsawa : 2021/02/13